4 Janairu 2015 - 11:08
Ana cin gabala a kan yan ta'adda a Syria da Iraki

Ruhotanni daga yankunan da yaki yai tsanani a syria na nuna cewa yan ta'adda {takfir}sun tafka mumunar asara. Haka ma abun yake a kasar Iraki.

Manazarta suna cewa gunkiyar Hizbullah da hadin kwiwar sojojin Syria sun yima yan ta'adda na gunkiyar nusra mumunar barna. Wani bangare kuma kwanciyar hankali ya dawo a garin radif na damaskas a cikin sabuwar shaikara ta miladi. Yanzu haka sojojin Syria sun mayar da hankalin su wurin kwato Aljubar.

A kasar Iraki ma hakan abun yake domin sojojin kasar na kokarin gwato yanki Aljazira dake jihar salahuddin.ABNA